Home

Music

Video

Kanny

Tags:

VIDEO: Ku Kalli Sabon Iskanci Da Rahama Sadau Tayi A Film Din Nollywood


HausaMiniTayi iskancin da yafi na Classiq A cikin wannan film nata sabo da zata fitar na Nollywood mai suna ” Ajuwaya” tofa.

A gaskiya rahama sadau inaga tafi kowa tsula tsiya a kannywood domin ita nata fili yake fitowa ba’asan na sauranba to gaskiyar magana kawai ku kalleta a matsayin wanda ta samu dama daga wajan iyayenta kunga ko ba wanda ya isa ya hanata abinda taga dama.
To shi Mai zakuce akan wannan abun.By ArewaBlog.Com

Share this


HausaMini.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By HausaMeDia