Sunday, 11 March 2018

Hotunan Wata Matashiyar Soja Ta Tashi Hankullan Maza A Dandalin Sada ZumuntaWata matashiyar sojin kasan Najeriya mai sunan Porch Army girl ta sanya mutane da dama musamman maza sun dimaunce yayin da ta yada hotunan ta a dandalin sada zumunta na Instagram. 

Wannan matashiya Porch ta shahara da tallace-tallace da ake bukatar mata su yi sanadiyar irin kyawun sura da Mau duka ya zuba mata, wanda hakan ya sanya maza da dama ke yin rububi a kanta ko sa samu damar kulla abota da ita a dandalin na sada zumunta. 

Labarai Cikin Hotuna: Yadda wata matashiyar soja ta tashi hankullan maza a dandalin sada zumunta
Hotuna: Wata Matashiyar Soja Ta Tashi Hankullan Maza A Dandalin Sada Zumunta
Labarai Cikin Hotuna: Yadda wata matashiyar soja ta tashi hankullan maza a dandalin sada zumunta
Hotuna: Wata Matashiyar Soja Ta Tashi Hankullan Maza A Dandalin Sada Zumunta
HausaMinicom ta ruwaito cewa, wannan matashiya ta shahara da yin tallace-tallacen magungunan gargajiya na kamfanin Nigerian herbal Products Company. Ta kuma shahara da yin tallace-tallacen kayan sanyawa a jiki da dinkuna na mata sakamakon nasibi na iya kwarkwasa da kuma lankwashe-lankwashe da take da shi.

Wannan ba shine karo na farko da labarin matashiyar sojin ya bayyana ba, domin kuwa a yayin da take karkashin soji masu kula da masu yiwa kasa hidima na shekarar 2016 a sansanin su na jihar Legas, ta zamto abar soyuwa a zukatan maza da mata.

1 comment: