Wednesday, 7 March 2018

Ni Ba Kalar Yan Matan Da Ake Ruda Da Kudi Bane - InJi NaFisa AbdullahiJaruma Nafisa Abdullahi Ta Caccaki Wani Saurayi


Jaruma Nafisat Abdullahi ta zargi wani mutum da kokarin amfani da kudi wajen kaiwa gareta kuma ta jaddada mana da ma dukkan masu irin wannan kudiri cewa ita ba ta daga cikin matan da kudi yake tasiri akan su.
Ku karanta wannan hotunan domin samun abunda take cewa.

No comments:

Post a Comment