Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Download: Umar M. Shareef Ra'ayi Riga New Song


HausaMini


Kungani Kungani Riga Ra'ayi Ce
Ra'ayi Riga Na Sanyataa
Ra'ayiii Rigaaaa ...  Zabinaaa Gataaa.. Kungani Kungani ..

Ra.ayi Riga Zabina Gashii. Kungani Kungani
Tunda Kinbani So Nikuma Nikuma Na Baki Kauna
Nayi Miki Guri Zo A Cikin Zuciyata Ki Zauna
Rayuwata Dake Zatafi Dadi Farin Cikina
Bamuyin Fada Tunda Munsan Hali Na Juna
BanaJin Rada Tunda Kece Zabi Na Rai Na
Zomuje Muhuta Ni Dake A Lambu Na Kauna. 

SauKar Da Cikakkiyar Wakar Damin NishadantuwarKu

Download Now

Share this


0 comments:

Post a Comment

HausaMini.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By HausaMeDia