Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Jaruma Fati Shu'uma Ta Tonama Wani Masoyinta Asiri A Shafinta Na Instagram


Subscribe Our Channel


Jarumar Ta Tona Masa A Sirine A Yayin Dayayi Comment Akan Post Din Sabon Hoton Data Daura A Shafinta Na Instagram .. Inda Ya Mata Comment Da


Bayan Yin Comment Dinsa Ne Da Wasu Yan Sa.o'e Sai Ta Maida Murtanin Kamar Haka


 Dole Ne Sai Kayi Turancin  Sannan Saita KyalKyale Da Dariya

Sai Dai Kuma Bayan Lika Hoton Da Tayi Na Comment Din Daya Daga Masoyin Nata Sai Mubayanta Suma Sukega Hakan Baidace Daya Ta Tona Masa Asiri A Bainan Jama'a Ba Ganin Cewa Shima Yana Daya Daga Cikin Masoya Kuna MabiyantaShare this


0 comments:

Post a Comment

HausaMInI | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By YusHau Uba