Friday, 12 January 2018

Kannywood: Mazan Hausawa Sunfi Raina Mata – Inji Fati Muhammed


Ban Taba Ganin Wadanda Suka Raina Mata Kamar Mazan Hausawa Ba Fati Muhammad
Babu dama mace tayi magana, Sai Ka ji Suna zagi tare da cewa ki nemi Miji Ki yi Aure.
To Shin Meye Matsalar mu da ku ne. Tunda ba ku ne ku ke daukar Nauyin mu ba?
Ya kamata Ku kyale mu haka, ku je ku ji da rayuwarku mu ji da tamu. -In Ji Tsohuwar Jaruma Fati Mohammed.
Daga Kabir Muhd Mataimaki # Mikiya

No comments:

Post a Comment