Monday, 1 January 2018

Labarin Ban MamaKi-: Labarin Abokai Biyu


Labari Ne Akan Wasu Abokai Biyu, Suna Abota Har Na Tsawon Shekaru Ashirin, Kunga Suntashi Daga Matsayin Abokai Sunza Yan Uwa, Har Takai Ga Dayan Abokin Ma Shi Ya Koma Gidan Abokin Nasa Da Zama

Ana Cikin HaKa Sai Rashin Lafiya Ta Kama Shi Wannan Abokin Da Yake Zama A Gidan Dayan Abokin ... Da Aka Gwada Sai Aka Tarar Ciwon Oda Ne Ta Kamashi (Waton Odan Shi Duka Biyun Sun Mutu) .. Aka Nema Oda Aka Rasa Sai Abokin Yace Ba Matala Zai Bada Nashi Odan Guda Daya, Haka Ko Akayi Aka Cire Odan Daya Aka Dasamasa .. SuKayi Jinyarsu Tare Kuma SuKa WarKe Tare,

Bayan Da SuKa Koma Gida Kawai Sai Shi Abokin Dake Zaune A Gidan Abokinsa Yace Shi Kawai Yaga Kanwar Abokinsa Yana So, YaJe Ya Sameta Ya Mata Bayani Cewa Shi Yana Sonta Kuma Da Aure Yake Sonta .. Ita Kuma Tace Sam Bazai Yiwuba, Saboda Shi Matsayin Yayanta YaKe .. Kenan Bayan Da Za,ayi Ta Aureshi

Kwatsam Bayan Haka Sai Aka Nemi Yarinya Aka Rasa, Ashe Shi Wannnan Abokin Yayan Nata Daya Nemi Aurenta Ne Ya Dauketa YaJe Ya Kaita Wajen Wasu MazaJe Harsu Goma Sha Biyu SuKayi Lalata Da Ita, ..

DuK Da Cewa Shi Wanda Yayi Wannan Aika Aikan Ya Zauna A Gidansu Yarinyar Yasamu Gata .. Sannan Abokinsa Ya Bashi Oda (Yayan Yarinyar) Kyauta

To Wai Idan Kaine Abokin Shi Wannan Abokin Daya Aikata Wannan AiKa AiKan Ya ZaKayi Dashi .???

Created-: www.HausaMinI.Com

No comments:

Post a Comment