Wednesday, 10 January 2018

Mummunar Fahimta Kawai Akema Yan Fim Din Hausa - Inji Fati Shu'uma

Fitacciyar jarumar Kannywood Fati Shu'uma ta ce duk da ba ta shan sigari ko kayan maye, an sa ta ta sha sigari a wani fim, wanda kuma hakan ya bata matukar wahala.

No comments:

Post a Comment