Saturday, 24 March 2018

Hotunan Tsaraicin Da Amina Amal Ta Wallafa A Shafin Instagram Yaja Mata Zagi


Jarumar Kannywood Amina Amal Tasha Ruwan Zagi Da Jan Kunne Daga Masoya Mabiyanta Da Kuma Yan Uwanta Jaruman Kannywood .. Bisa Daura Wani Hoto Da Tayi Wanda Ya Nuna Tsaraicinta A Fili ..

Hakan Wasu Na Ganin Kamar Jarumar Ta Wallafa Hotonne Bata Cikin HanKalinta

Kalli Yanda Akayita Comment Akan Hoton

Sai Dai Daga Baya Tazo Ta Cire Hoton A Shafin Nata

1 comment:

  1. ina kyautata zaton ba hoton tai niyyar sawa ba sai hannun ta yai kuskuren Ι—ora shi

    ReplyDelete