Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Downloads- Umar M Shareef Zo Kusanta Dani Song


HausaMini


Saukar Da Sabuwar WaKar Umar M Sharef Mai Taken Zo Kusanta Dani .. wakar Ya Reratane Na Sabon Film Din Ali Nuhu Mai Suna Zan Rayu Dake .. Jaruman Dasu Taka Rawa A Wakar Sune. Ali Nuhu Tare Da Lawal Ahmad Sai Kuma Hafsat Idris Barauniya ..

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar 


- Zo Kusantu Dani .. Zana Rayu Dake  
Amana Takaima Zana BaKi
-  Zo Kusantu Dani Zana Rayu Dakai Amana Takaina Zana Baka
- Na Aminta Dake Muzauna Rayuwa Tare 
- Sai Kiyo Zance Ni Kuma Zanyi Saurare 
- Inbaki Tukuici Zabi Dakanki Balangu Ko Tsire 
- Ki Diba Ki More .. Kaunace Tasanyani Farin Ciki

Downlads Now

Share this


0 comments:

Post a Comment

HausaMini.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By HausaMeDia