HOTUNA-:Umar M. Shareef Yafi kowani Mawakin Hausa kyau Da Daukar WankaRahotanni sun kawo cewa anyi ittifakan cewa Umar M. Shariff mawaki sannan jarumi dake tashe a masana’antar shirya fina-finan Hausa wato Kannywood yafi dukkanin mawaka kyau da daukar wanka irin ta zamani.

Mawakindai a kasance jarumi kuma matashi wanda tauraronsa ke kan haskawa, domin anyi hasashen cewa duk yafi sauran mawakan karancin shekaru.

Kamar yadda majiyarmu ta rahoto, mawakin na taka rawa na musamman a wakokin Hausa inda wakokinsa suke tashe kamar irin su Jirgin So, Jinin Jikina, Hisabi da dai sauran su.

Ga wasu daga cikin zafafan hotunan jarumin:
No comments:

Post a Comment