Ibada Da Fim ne Su Fi Muhimmanci A Gurina - Jamila Nagudu


Shahararriyar 'yar wasan Kannywood, Jamila Nagudu, ta shaida wa BBC cewa babu sa'arta a duk matan da suke harkar fim a yanzu - a don haka ita uwa ce.
A hirarta da Wakilin BBCHausa Yusuf Yakasai a Kano, 'yar fim din ta ce kwarewa ce ta sa ta ke iya taka kowacce rawa da aka nemi ta yi a fim.

No comments:

Post a Comment