Kali Hotunan Maryam Yahya Tare Da Mahaifiyarta

Maryam Yahya Dai Zamu Iya Cewa Tana Daya Daga Cikin Sabbi Kuma Jarumai Masu Kanan Shekaru Wadanda Tauraruwarsu Ke Haskawa A Masa.na.antar Fina Finan KannyWood.

Ita Dai Maryam Din Ta Fitar Da Sabon Hotone Tare Da Mahaifiyarta .. A Inda Ta Rubuta Cewa

" Ina Son Mahaifiyata"No comments:

Post a Comment