Monday, 2 April 2018

Kalli Hotuna Da Bidiyon Shagalin Bikin Jaruma Sadiya Adam A Ranar Aurenta


Hotuna kenan daga liyafar cin abincin dare da aka shirya ta bikin tauraruwar fina-finan Hausa, Sa'adiya Adam da Angonta, abokai, 'yan uwa sun taru inda suka tayasu murna, muna musu fatan Allah ya bada zaman lafiya.


Ibrahim Shahrukhan ne yayi musu M. C..SauKar Da Bidiyon Anan Kasa

No comments:

Post a Comment