Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Mawaki Rarara Ya Fitar Da Waka Mai Zafi Akan Niyyar Komawar Shugaba Buhari Mulki A 2019


HausaMini


Shahararren Mawaki Siyasa Rarara Ya Fitar Da Sabuwar Wakar Mai Taken Buhari Sai Yayi Takwas ..
Idan Baku Manta Ba Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Fadi Niyyarsa Ta Cewa Zai Koma Shugaban Kasa Nijeriya A 2019 ..

Bayan Nan Akwai Wata Waka Da Yan Jam'iyyar PDP Suka Saki Mai Taken Daga Hudu Zaka Tsaya Wanda Muhammad Badamasi Yayi ..
Ga Wakar Rarara Wanda Ya Saki :

Ga Kuma Wakar Da Yan PDP Suka Saki :
Mun Samo Wakar Rarara Daga Shafin
Presshausa.com

Share this


0 comments:

Post a Comment

HausaMini.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By HausaMeDia