Wednesday, 11 April 2018

Zamantakewa: Dalilai 40 Da Ke Jawo Mutuwar Aure


Akwai wasu dalilai da dama da ke jawo sakin aure wanda a cikinsu akwai wadannan guda 40 din
1- Rashin ilimin zamantakewar aure.
2- Al’adu
3- Bidi’o’i (kamar lefe,gara d.s)
4- Rashin binciken halin miji kafin aure
5- Rashin binciken halin mace kafin aure
6- Matsalar iyayen miji
7- Matsalar iyayen mace
8- Matsalar dangin miji
9- Matsalar dangin mace
10- Rashin tsafta
11- Rashin iya kwalliya
12- Rashin iya magana
13- Rashin iya ciyarwa
14- Rashin iya kwanciyar aure
15- Rashin adalci
16- Goyon kaka (‘yar shagwaba)
17- Auren kisan wuta
18- Zaman gidan haya
19- Ruwan ido wajen neman aure
20- Cin amanar aure
21- Auren bariki
22- Auren mace dan kudinta
23-Auren dole
24- Talauci
25- Qawaye
26- Zafin kishi
27- Rashin haihuwa
28- Rashin ladabi
29- Shaye-shayen kayan maye
30- Qannen miji
31- Abokan miji
32- Sata
33- Gulma
34- Tsananin damuwa
35- Waya(phone)
36- Rashin lafiyan miji wajen gamsar da mace
37- Rashin lafiyan mace wajen gamsar da miji
38- Sharrin boka
39- Rashin shawara tsakanin miji da mata
40- Aikin mace (kasancewar ta ‘yar kasuwa, ma’aikaciyar gwamnati da sauransu.

No comments:

Post a Comment