Kalli kayatattun hotunan Rahama Sadau da Yan uwanta

Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan kayatattun hotunan da ta dauka ita da 'yan uwanta, sun sha kyau tubarkallah, muna musu fatan Alheri.


No comments:

Post a Comment