Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Umar M Shareef Ni Da Ke Audio And Tsintuwa Video New Album 2018


HausaMini


Jarumi Kuma Shahararren Mawakin Fina Finan Hausa Wato Umar M Shareef .. Ya Fitar Da Sanarwa Sakin Sabbin Album Dinsa Na Ji Da Kuma Na Kallo ... Album Din Audio Shine NIDA KE  Sai Kuma Tsintuwa Video Album ...MawaKin Sanar Da Fitar Album Din Nashi Ne A Shafinsa Na Instagram .. Inda Yake Cewa Wakokin Naji Dana Kallo Yananan Zuwa Ranar Monday 16/07/2018   

Ni Dake Album Din Ya Kunshi Wakoki Kamar Haka


1, Bani Canjawa 
2, Har Abada 
3, Yarda 
4, Kina Nesa 
5, Best Of Ni Dake 
6, Asiya  
7, Asma'u 
8, Bude Cikin Zuciya 
9, Takamani 
10, Bazan Rayu Ba 
11, Idan Kikace Nine 
12, Majnoon 
13, So Mai Sonka 
14, Ko Ko  
15, Nazari 
16, Share HawayenKi 
17, Barauniya 
18, Tafiyata
Shiga Nan Domin SauKe MUSIC: Umar M Shareef Best Of Ni Dake Audio

Wadannan Suke Kunshe Cikin Audio Album Din Ni Da Ke ..

Sai Kuma Tsintuwa Video Album Shi Kuma Wannan Saiya Fito Zaku Ganima IdanuwanKu

Ku Garzaya Kasuwa Da Shagunan Saida Faya Fayen Kaset Domin Siyan Naku ..

Asha Kallo Da Sauraro Lafiya

Share this


HausaMini.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By HausaMeDia