Home

Music

Video

Kanny

Tags:

Jarumar Hausa Film Tafito Takarar Gamna A Jihar Kano


HausaMiniA karin farko, a zaben shekarar 2019, an samu jarumar fina-finan Hausa, Maryam Isah Abubakar (Maryam Ceeta) ta fito ta bayyana ra'ayinta na tsayawa takarar gwamnan jihar Kano karkashin wata jam'iyya me suna RP.


Maryam dince da kanta ta wallafa wadannan hotunan dake dauke da bayanin tsayawar takarar ta ta.

Saidai bata yi wani cikakken bayani akan wannan lamariba

Share this


HausaMini.Com | All Rights Reserved
Fb tt wp ig g+
Owned And Design By HausaMeDia