Jaruma Amina Amal Ta Sake Wallafa Hoton Da Fans Dinta Suyi Allah Wadai


AnKuma Maimaitawa : Jaruma Amina Amal Ta Sake Wallafa Hoton Da Fans Dinta Suyi Allah Wadai


A kwanakin bayane, Jumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta taba saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara, hoton ya jawo cece-kuce sosai inda da dama, ciki hadda wasu daga cikin masana'antar fim din hausa ta Kannywood suka yi Allah wadai dashi.

A wancan lokaci, Amina ta kare kanta inda tace tana kan wani aikine da aka bata.

A karo na biyu, jarumar ta sake saka wannan hoto a dandalinta na sada zumunta inda ta bayyana cewa tuna bayane.

Wannan karin ma mutane basu kyale ba, da dama sunyi Allah wadai dashi.

Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wannan hoton kamar haka: