Saturday, 4 August 2018

Zafafan Hotunan Rahama Sadau 2018 S*xy Photos


Zafafan Hotunan Rahama Sadau 2018 S*xy Photos

Creadit- KannyMp3Blog.Com

Rahama Sadau daya ce daga cikin fitattun jaruman Fina Finan Hausa Na Kannywood a Nigeria wacce ta lashe kyautar City People Entertainment Awards a shekarar 2014 da kuma 2015.

Sanna kuma itace ta lashe kyautar fitacciyar jaruma na Africa a 19th African Film Award na 2015 wacce muryar Africa ke bayar wa.

Jarumar ta wallafa waɗan nan Hotunan ne a shafin ta na instag inda sukayi matukar ɗaukar hankulan masoyanta.