Mawaki Nazir Ahmad Ya Sami Hadarin Mota


A jiya ne mawaki nazir  sakin waka wanda akafi sani Nazir m Ahmad ya saki wani hoto a shafinsa na sada zumunta wato instagram wanda yake nuni da cewa mawakin ya samu hatsari a motarsa.

Mawakin ya bayyana cewa ba abinda ya sameshi kawai motarsace ta samu mummunan dakuwa, harma babbar gaban ta fashe ake gano injin motar  kamar yadda kuke gani.Hoton Motar Kafin Ayi Hatsari Da ItaNo comments:

Post a Comment