MUSIC: Umar M Shareef - Tabbas (Hafeez)


Wannan Shine Kadan Daga Cikin Baitocin WaKar Hafeez Mai Taken 'Tabbas"
√ Soyayya Idan Har Ba Kece Ba .. Babu Macen Da Zan Ba Kauna Tabbass..  
√ Kin Bijiro Da Soyayya Na Karba 
√ Kinban Maddaran So Kumma Na Karbaa 
√ Kin NarKe A Jikina Kinyo Saba 
√ Indai GaKi Kuma Wa Zan Zaba 
√ Kin Zauna Cikin Rai Ba CanjawaKece Alkawari Naso Ba Sabawa Tabbass.. 
DOWNLOAD MP3

No comments:

Post a Comment