MUSIC: Umar M ShareeF - Ban GudunKi 2019 Song


Sabuwar Wakar Umar M Shareef Mai Taken Ban GudunKi Na Wannan Shekarar 2019,


* Zan Kula Dakee,  Alkawari Ne Naiwa Kaina,. 
* Na Aminta Cewa In Mutu Ke Ko Ki Zaunaa,.  
* Zana Zauna Da Yinwa Ke Ko Kici Zanyi Murna,. 
* Ko Ana Harbi,  Ko Ana Harbiii. . 
* Ko Ana Harbi Da Bindiga Zan Shigo Inzo Inda Kike


DOWNLOAD MP3

No comments:

Post a Comment