Wasu Hotunan Jaruma Rahama Sadau


Cikin Manyan Matan Kannywood Ba A Bar Jaruma Rahama Sadau Ba, Wajen DauKa Tare Da Sakin Kyawawan Hotunan Ta Ba Ga Mabiyan Ta A Shafukan Sada Zumunta,

Kamar Yanda Ta Saba, Wannan Karon Ma Ta Saki Sabbin Hotunan Ta Tare Da Abokin Aikinta Jarumi Sadik Sani SadikNo comments:

Post a Comment