Kannywood
Har Yanzun Ni Sarauniya Ce A KannyWood
Har Yanzun Ni Sarauniya Ce Da Babu Kamarta A Masana’antar KannyWood – Cewar Zainab Indomie, Ta Kuma Ce Har Yanzun Matsayin Ta Ya Kai A Kirata Da Saurauniya.
Fitacciyar Jarumar Kannywood Zainab Indomie, Wacce Aka Dai Ganinta A Shekarun Baya Yanzun Ta Dawo Masana’antar KannyWood Da Karfin Ta, Inda Yanzu Jarumar Ta Sami Fitowa Cikin Shirin Mai Gidanta Adam A Zango, Dana SarKi Ali Nuhu (Asin Da Asin Da Kuma Alaqa).
Jarumar Idan Baku Manta Ba Tayi Shura Sosai Wanda A Wancan Lokacin Da Take Kan Ganiyarta, Fim Ma Inba Nata Bane To Baya Kasuwa, Don Hakane Ma Yasa A Kirata Da Suna Indomie Saboda Farin Jinin Da Take Dashi A Wancan Lokacin.