Labarai

GasKiya Magana Kan Wadannan Hotunan Na Nafisa Abdullahi

Nafisa Abdullahi Tayi Magana Kan Wadannan Hotunan Dake Yawo A Shafukan Sada Zumunta: Anga Wasu Hotuna Na Rashin Daraja Suna Yawo A Shafukan Sada Zumunta, Da Ake Dangantasu Da Jaruma Nafisa Abdullahi.

Hakan Sun Biyo Bayan Maganarta Da Tayi Da Take Cewa “Ku Daina Haifan Yaran Da Bazaku Iya Rikesu Ba” Hakan Yasa Naziru Sarkin Waka Ya Fito Ya Caccaketa, Inda Yace Wannan Maganar Kawai Da Almajirai Takeyi. Bayan Hakan Ne Sai Wasu Hotuna Su Dinga Yawo A Shafukan Sada Zumunta Inda Aketa Cewa Itama Dama Nafisa Abdullahi Bata Da Tarbiyya.

Sai Dai Jarumar Ta Fito Safin Tiwita Inda Ta Nesanta Kanta Da Irin Wadannan Hotunan. Inda Tayi Rubutu Kamar Haka.

“So I’ve seen these pictures for a while now and people think it’s me,I laughed at it and didn’t bother to say anything,LOL again.This ain’t me..that lady by the swimming pool has a short hair.. my hair ya wuce gadon baya na😉no cap,the other lady’s features are visibly different.”

“Na Jima Ina Ganin Wadannan Hotunan Suna Yawo, Kuma Mutane Suna Ganin Kamar Nine’ Nakanyi Dariya, Sannan Bana Damuwa Kuma Bana Cewa Komai, Na Sake Fada. Bani Bace, Wannan Macen Da Take Wajen Swimming Pool, Gashin Kanta Guntu Ne. Ni Kuma Nawa Gashin Kan Ya Wuce Gadon Baya, Ita Kuma Dayan Mace Ta Banbanta.”

Ga Wanda Susan Jarumar Da Kyau Zasu Gane Cewa Ba Ita Bace, Kawai Sharri Ne Akema Jarumar. Shima Kuma Dayan Hoton Ya Tabbata Ba Nafisan Bane. Anyi Hakan Ne Kawai Domin Bata Mata Suna.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button