Kannywood

Ibrahim Mai Shinku Tare Da Iyalansa

Ibrahim Mai Shinku Ya Bayyana Wasu Hotuna Da Bidiyo Nashi Tare Da Iyalansa, Da ‘Yar Sa Ta Jikinsa Mai Suna Amal.

Mai Shinku Dai Babban Jarumi Ne A Masana’antar Ta KanyWood. Inda Ya Dade Yana Jan Zarensa A Masana’antar, Ya Kwashe Shekaru Da Dama Kafin Yaja Baya Da Yin Harkar Ta Shirya Fina Finan Hausa.

Wallafa Wasu Hatuna Da Jarumin Yayi Yasa Mutane Da Dama Yin Mamaki Ganin Yanda Ya Bayyana Diyarsa Ta Cikinsa. Inda Wasu Daga Cikin Mutane Ke Masa Fatan Nagari. Wasu Kuma Ke Akasin Haka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button