Kannywood

Jaruman KannyWood Da Allah Ya Karbi Rayuwarsu Daga Shekarar 1998 Zuwa 2023

Allahu Akbar! Kalli Jaruman Kannywood Guda 50 Da Allah Ya Karbi Rayuwarsu Tsakanin Shekarar 1998 Zuwa 2023, Wanda Kusan Su. Da Wasu Da Baku Sansu Ba.

Mutuwa Dai Guda Daya Ce, Sai Dai Kuma Kowane Dan Adam Da Kalar Ko Sanadiyyar Abin Da Zaiyi Ajalinsa. Da Yawa Daga Cikin Jaruman Nan Damu Kawo Muku, Wasu Allah Ya Karbi Rayuwarsu Ne Sanadiyyar Hatsarin Mota, Wasu Kuma Allah Ya Karbi Rayuwarsu Ne Sanadiyyar Fama Da Suyi Da Rashin Lafiya.

Cikin Jaruman Akwai Wadanda Allah Ya Karbi Rayuwarsu Da Jimawa, Inda Har An Manta Da Cewa Sunma Taba Rayuwa Har Sun Taba Yin Fim Ba. Mun Kawo Muku Bidiyo Domin Ku Gansu Tare Da Tunawa Da Wasu Daga Cikin Su.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button