Kannywood

Karima Izzar So Zata Shiga Daga Ciki

Alhamdulillah! Khadija Yobe, Wacce Akafi Sani Da Karima Izzar So, Zatayi Aure, Hotunan Da Katin Gayyatar Auren Nata. Jarumar Tayi Suna Sosai Inda Tauraruwarta Ya Haskaka A Cikin Shirin Izzar So.

Tun Bayan Fara Shirin Izzar So, Na Farko Da Ita Khadijar A Fara, Da Ita, Kuma Jaruma Ce Da Shirin Ya Fito Da Ita Har Ya Haskakata A Wajen Mutane.

Jarumar Dai Zata Amarce Ne Tare Da Angonta Mai Suna Izzaddeen Magaji Doko. Muna Fatan Allah Ya Basu Zaman Lafiya Amin Summa Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button