Kannywood

Yadda Amarya Rukayya Dawayya Ke Shan Soyayya

MashaAllah! Yadda Afakallahu Ke Shan Soyayya Da Amaryarsa Rukayya Dawayya, Wani Hoto Da Aka Wallafa A Shafin Sada Zumunta, Wanda Kuma Ya Dauki Hankula Shine Hoton Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Na Jihar Kano, Wato Isma’il Afakallahu, Tare Da Zankadediyar Amaryarsa Wato Rukayya Umar Santa (Dawayya)

A Watannin Baya Ne Dai Masoyan Su Sami Damar Shiga Daga Ciki. Inda Ayi Auren Soyayya. Muna Fatan Allah Ya Kara Musu Zama Lfy Amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button