Labarai

Yadda Rayuwar Budurwar Nan Ke Kasancewa

Yadda Rayuwar Budurwar Nan Wanda Ba Hannu Ba Kafa Ke Kasancewa Yaba Mutane Mamaki, Bidiyon Wata Mata Wanda Ke Rayuwarta Ba Tare Da Hannaye Ko Kafofi Ba Ya Bada Mamaki Sosai.

Maria Yar Kimanin Shekaru Ashirin An Haifeta Ne Daban Da Yadda Ake Haifan Kowa, Ita An Haifeta ne Ba Tare Da Hannuwa Da Kafafuwa Ba, Inda Take Rayuwarta Har Na Tsahon Kimanin Shekaru Ashirin.

Maria Ta Bayyana Cewa Rayuwa Ya Zamo Wani Abu Marar Dadi A Gareta, Tunda Ta Fahimci Bazata Iya Zuwa Makaranta Ba. Sannan Kuma Bazata Iya Shiga Cikin Yan Uwanta Yara Tayi Wasa Ba.

Hakan Yasata Cikin Kadaici Da Damuwa Ganin Cewa Kowa Na Cikin Nishadi Amma Banda Ita. Ga Cikakken Bayanin Rayuwar Maria A Wannan Bidiyon.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button